Thursday, 27 September 2018

Shugaba Buhari ya halarci taron yaki da rashawa na AU

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ziyarci taron kungiyar hadin kan kasashen Afrika da aka gudanar a birnin New York na kasar Amurka, taron ya mayar da hankali wajan yarki da rashawa da cin hanci a Africa.
No comments:

Post a Comment