Monday, 17 September 2018

Shugaba Buhari ya hude taron tashoshin jirgin ruwa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bude taron kungiyar tashoshin ruwa ta Duniya yankin kasashen Afrika da akeyi a babban birnin tarayya, Abuja, Shugabar hukumar tashoshin ruwa ta Najeriya, Hadiza Bala Usman ministan sufuri, Rotimi Amaechi da tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar na daga cikin wanda suka halarci taron.


No comments:

Post a Comment