Wednesday, 12 September 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau Labara wanda aka saba yi duk sati, manyan jami'an gwamnati da suka hada da mataimakin shugaban kasa, Osinbajo da sakataren gwamnati, Boss Musatafa da sauran ministoci sun halarci zaman.
No comments:

Post a Comment