Wednesday, 26 September 2018

Shugaba Buhari ya samu jinjina daga matarshi da diyarshi bayan yin jawabi a majalisar dinkin Duniya

Da yammacin jiyane, Talatane shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabi a taron majalisar Dinkin Duniya dake gudana a birnin New York na kasar Amurka, bayan kammala jawabin, matarshi, A'isha Buhari da diyarshi ne a wannan hoton suke jinjina mai.
No comments:

Post a Comment