Sunday, 30 September 2018

Shugaba Buhari yaje Asibiti duba sojojin da suka yi hadarin jirgin sama

Bayan dawowa daga taron majalisar dinkin Duniya daga birnin New York na kasar Amurka, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yaje Asibiti duba sojojinnan biyu da hatsarin jirgin sama ya ritsa dasu ranar Juma'ar data gabata.Shugaban ya samu rakiyar shugaban sojojin sama, Sadiq Mustapha.

No comments:

Post a Comment