Wednesday, 26 September 2018

Shugaba Buhari yayi jawabi a taron kawar da tarin Fuka na MDD

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabi a taron majalisar dinkin Duniya da akayi akan kawar da tarin Fuka wanda ya samu halartar wakilan kasashen Duniya da dama.


No comments:

Post a Comment