Friday, 28 September 2018

Shugaban ma'aikatan Buhari ya je duba sojojin da hadarin jirgin sama ya ritsa dasu a Asibiti

Shugaban ma'aikatan Buhari, Abba Kyari da me magana da yawun shi, Garba Shehu sun je Asibiti duba sojojin da hadarin jirgin sama na yau, Juma'a da ya faru a Abuja ya ritsa dasu.No comments:

Post a Comment