Thursday, 13 September 2018

Wannan matashin ya baiwa shugaba Buhari gudummuwar miliyan 1

Wani masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari me suna Anas Abbas ya baiwa kungiyar kamfe din shugaban kasar tallafin Naira miliyan daya.Matashin ya nuna shaidar kudin da ya saka a banki inda yace da farko yayi alkawarin bayar da tallafin miliyan biyar amma lura da abinda ya wakana sai ya canja ya bayar da miliyan daya.

No comments:

Post a Comment