Wednesday, 26 September 2018

Wasu Matasa A Jihar Sokoto Sun Wanke Titunan Da Sanata Wamakko Ya Bi

A ranar Asabar din da ta gabata ne matasan gundumar Wamakko dake jihar Sokoto suka wanke titinansu (moophing) bayan da Sanatan Sokoto ta tsakiya, Aliyu Magatakarda Wamakko ya shiga kauyen.

Rahotanni sun nuna cewa matasan sun dade da alwashin duk lokacin da Sanatan ya shigo mahaifar tasa sai sun wanke titunansu tas.
Rariya.

No comments:

Post a Comment