Wednesday, 5 September 2018

Wata Kungiya Ta Siyawa Buhari Fom Din Takarar Shugaban Kasa


A Daidai Lokacin Da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yake Kasar Chana, Nan Kuma A Nijeriya Wata Kungiyar Masu Kishin Kasa Sun Siyawa Buhari Fom Din Sake Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A Ofishin Jam'iyyar APC Dake Birnin Tarayya Abuja.
Kungiyar me suna NCAN a takaice ta saiwa shugaba Buharin fom dinne akan kudi Naira miliyan 45, kamar yanda tazo da katon Allo ta nuna a ofishin jam'iyyar dake Abuja.

No comments:

Post a Comment