Saturday, 29 September 2018

Yakin neman zabe: Atiku Abubakar ya kaiwa basaraken Onitsha gaisuwa

Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar kenan yake gaishe da basaraken garin Onitsha, Nnaemeka Alfred a lokacin da ya kai ziyarar yakin neman zabe jihar Anambra.

No comments:

Post a Comment