Sunday, 16 September 2018

'Yan kwankwasiyya sunyi saukar Qur'ani da yanka dan neman nasara

'Yan Kwankwasiyya A Karamar Hukumar Kiru Dake Jihar Kano, Sun Yi Yanka Da Addu'a Tare Da Sauke Kur'ani Don Ganin Kwankwaso Ya Yi Nasarar Zama Shugaban Kasa A Zaben 2019.Rariya.

No comments:

Post a Comment