Wednesday, 12 September 2018

'Yan Takara Guda Takwas Sun Hawo Jirgi Daya Zuwa Abuja Domin Kowannensu Ya Sayi Fom Din Takarar Gwamnan Borno A Karkashin APC

Mutum takwas 'yan takaran kujerar gwamnan jihar Borno sun shiga jirgi daya zuwa hedikwatar jam'iyyar APC dake Abuja, domin sayen fom din tsayawa takarar kujerar gwamnan jihar Borno, kuma suka dawo a gida  Maiduguri tare, domin gudanar da zaben fidda gwani na jam'iyar tasu.


LALLAI SIYASA BADA GABA BA!

Daga Real Sani Twoeffect Yawuri

No comments:

Post a Comment