Monday, 3 September 2018

Yanda fasinjoji suka yi ta rububin daukar hotuna da Kwankwaso a jirgin sama

Tsohon gwamnan Kano kuma dan takarar shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso kenan a wadannan hotunan lokacin da yake cikin jirgin Arik Air akan hanyayrshi ta zuwa Fatakwal, fasinjoji da dama da suka ganshi sun rika rububin daukar hotuna dashi.


Kwankwaso ya jewa gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson ne gaisuwar mahaifiyarshi da ta mutu.

Ga karin hotuna:


No comments:

Post a Comment