Friday, 28 September 2018

Yanda zaben fidda gwani na shugaban kasa na APC ya gudana a Imo

Wadannan hotunan yanda zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam'iyyar APC ya gudana kenan a jihar Imo inda mutane suka fito dan nuna goyon baya ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

No comments:

Post a Comment