Wednesday, 5 September 2018

Yayi alkawarin bayar da dubu goma tallafi ga Buhari dan sayan Fom din takara

Ni Ma Zan Bada Gudummawar Naira Dubu Goma A Duk Lokacin Da Bukatar Hakan Ta Taso, Cewar Sheik Dakta Jalo Jalingo


Dakta Jalo Jalingo ya kara da cewa yana jiran jaridar RARIYA ta sanar da shi duk lokacin da aka bijiro da tsarin na turawa shugaba Buhari kudin sayen fom din takarar 2019.

No comments:

Post a Comment