Friday, 7 September 2018

Zakzaky yacika kwanaki 1000 a tsare

A yaune shugaban kungiyar 'yan uwa musulmi da aka fi sani da Shi'a, Ibrahim Zakzaky ke cika kwanaki dubu a tsare, an dai kama malaminne a shekarar 2015 bayan da dalibanshi suka tare tawagar sojoji suka hanasu wucewa abinda yayi sanadin kashe da dama daga cikin mabiya shi'ar.


Har yanzu dai ana kan shari'ar malaminne inda ake zarginshi da kisa da kuma yin taro ba bisa ka'ida ba.

No comments:

Post a Comment