Monday, 3 September 2018

Zan bi Ronaldo zuwa Juventus>>Marcelo

Dan wasan baya na kungiyar Real Madrid, Marcelo na shirin bin tsohon abokin aikinshi, Cristiano Ronaldo zuwa kungiyar Juventus, Rahotanni daga Sifaniya sun bayyana cewa dan wasan ya gayawa Real Madrid cewa zai koma Juve.


Dama dai tun kamin Ronaldo ya bar Real Madrid an taba ruwaito Marcello na cewa idan Ronaldon ya tafi to shima bazai zauna ba.

No comments:

Post a Comment