Friday, 7 September 2018

ZAN INGANTA NOMAN WIWI A NAJERIYA IDAN NA ZAMA SHUGABAN KASA

Zan inganta noman Wiwi a Nigeria ta yadda zamu kasance kasar data fi kowacce kasa a duniya noman Tabar wiwi.


Omoyele Sowore dan takarar kujerar shugaban Nigeria shine ya bayyana haka, har yake cewa tabar wiwin da ake nomawa yanzu haka a jihar Ekiti itace mafi inganci da bugarwa a dukkan duniya.

Noman wiwi tare da fitar da ita kasashen waje zai samar da kudaden shiga sama da fetur, don haka idan na zama shugaban Nigeria zan tabbata ana nomata a dukkan jihohin Nigeria.
Daga Rabiu Biyora

No comments:

Post a Comment