Thursday, 27 September 2018

Zan Marawa Jam'iyyar APC Baya A Karashen Zaben Jihar Osun, Cewar Dan Takarar SDP, Iyiola Omisore

Dan takarar gwamnan jihar Osun a Jam'iyyar SDP Iyiola Omisore, yace zai marawa dan takarar gwamnan jihar na Jam'iyyar APC baya a zaben gwamna da za a yi Osun a gobe Alhamis. 


Omisore ya bayyana hakan ne a wani taron manema labarai da ya gudanar a Ile Ife.

Ya ce abin da ya sa tsayar da wannan shawara shi ne yadda manufofin jam'iyyar APC suka zo daya da jam'iyyarsa.
Rariya.

No comments:

Post a Comment