Friday, 7 September 2018

ZIYARAR SHUGABAN APC NA KASA: GIDAN MALAM SHEKARAU YA YI CIKAR KWARI DA MASOYA

A yanzu haka fadar tsohon gwaman Kano Malam Dakta Ibrahim Shekarau Sardaunan Kano, dake Mundubawa  ta gama daukar harami, domin karbar bakuncin gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje shugaban jam'iyyar APC Adams Aliyu Oshimole da jagoran jami'iyyar na kasa Cheif Bola Ahmad Tunibu.
rariya.

No comments:

Post a Comment