Friday, 5 October 2018

Abdulmumin Tantiri ya rokarwa danshi, Ahmad Addu'ar samun lafiya

Tauraron fina-finan Hausa, Abdulmumin Iliyasu Tantiri ya rokarwa danshi, Ahmad addu'a gurin masoyanshi inda ya bayyana cewa dan nashi na fama da rashin lafiya, muna fatan Allah ya bashi lafiya.

No comments:

Post a Comment