Monday, 1 October 2018

Abinda kamin, na tsiya ko na arziki haka zan maida maka>>Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa, duk wanda ya mata abin arziki zata mayar mishi dana arziki, wanda kuwa ya mata na tsiya, shima zata mayar mishi da abinshi.


Tace kada mutum yayi tunanin cewa ita sananniyar fuskace, sai me?

No comments:

Post a Comment