Monday, 1 October 2018

Adam A. Zango na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment