Saturday, 20 October 2018

Adam A. Zango tare da tsohon me magana da yawun hukumar soji, Kukasheka

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan tare da tsohon me magana da yawun hukumar soji ta kasa, Birgediya janar Sani Usman Kukasheka, Adamun ya bayyana cewa ya ji dadin haduwa dashi.

No comments:

Post a Comment