Saturday, 13 October 2018

Adam A. Zango ya zama jakadan Startimes

Ga dukkan alamu tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya zama jakadan kamfanin Startimes, Adamun ya saka wadannan hotunan a dandalinshi na sada zumunta wanda ya dauka tare da ma'aikatan kamfanin.Ya kuma bayyana godiyarshi gare su tare da rubuta cewa jakadan Startimes.
Muna tayashi murna.

No comments:

Post a Comment