Saturday, 13 October 2018

Ado Gwanja da Amaryarshi

A jiya, Juma'ane aka daura auren tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja da Amaryarshi,Maimunatu, 'yan uwa da abokan arziki sun halarta dan tayasu murna.Muna fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.


No comments:

Post a Comment