Thursday, 4 October 2018

Ado Gwanja da sahibarshi, Maimunatu

Tauraron mawakin Mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja kenan da sahibarshi, Maimunatu da kwanannan za'a daura musu aure idan Allah ya yarda, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment