Sunday, 14 October 2018

Ahmed Musa na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment