Monday, 22 October 2018

Ahmed Musa ya haskaka a wannan hoton

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa kenan dake bugawa kungiyar Alnassr ta kasar Saudiyya kwallo a wannan hoton nashi da ya haskaka, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment