Sunday, 21 October 2018

A'isha Tsamiya ta haskaka a wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Tsamiya kenan a wannan hoton da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment