Monday, 29 October 2018

Alan Waka, Ali Jita, Fati Nijar sun hadu da mataimakin shugaban kasa

Taurarin mawakan Hausa, Aminu Alan Waka da Ali Jita da Fati Nijar kenan a wadannan hotunan inda suka hadu da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a wani taro da yayi da masu nishadantar da jama'a a birnin Legas.Ala ya bayyana cewa taron nasu yayi armashi kuma gwamnati ta yi alkawarin inganta ayyukan mawaka da 'yan fim na Arewa da kudancin kasarnan.
No comments:

Post a Comment