Wednesday, 31 October 2018

Alhaji Sheshe na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Me shirya fina-finan Hausa, Mustafa Ahmad wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
No comments:

Post a Comment