Thursday, 18 October 2018

An Ba Wa Dan Jarida Cin Hancin N500,000 Ya Ki Karba.

NA ALLAH BA SA K'AREWA

Zakakurin Dan Jarida Nasiru Salisu Zango da ya shahara a kwankwasar kan  azzaluman  shugabanni masu shan jinin Talakawa. 


Ya kara bijirewa karbar cin hancin Naira Dubu Dari Biyar (N500,000) Domin Rufa Asiri. 

Ko A Kwanakin Baya Ya Ziyarci Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa Tare Da Kai Mahaukatan Kudaden Da Aka Ba Shi A Matsayin Cin Hanci Don Ya Boye Gaskiya.
Maje El-Hajeej Hotoro.

No comments:

Post a Comment