Monday, 8 October 2018

An fitar da sunayen 'yan kwallo 30 da daya daga cikin su zai lashe kyautar Ballon d'Or

An wallafa sunayen taurarin kwallon kafa 30 da ake sa ran daya daga cikin su ne zai lashe kyautar Ballon d'Or a yau, Litinin 8 ga watan Octoba.


Ga sunayen kamar haka:

1.Cristiano Ronaldo

2.Thibaut Courtouis

3.Kevkn De Bruyne

4.Robert Firmino

5.Diego Godin

6.Sergio Aguero

7.Alisson Becker

8.Gareth Bale

9.Karim Benzema

10. Edinson Cavani

11.Antoine Griezzman

12.Eden Hazard 

13.Isco

14.Eden Hazard 

15.Ngolo Kante 

16.Hugo Iloris

17.Mario Mandzukic

18.Sadio Mane

19. Marcelo 

20.Kylian Mbappe

21.Lionel Messi

22.Luka Modric 

23.Neymar

24.Jan Oblak

25.Paul Pogba

26.Ivan Rakitic

27.Sergio Ramos

28.Ivan Rakitic

29.Luis Suarez

30.Raphael Varane

No comments:

Post a Comment