Monday, 29 October 2018

An kai karin sojin sama Kaduna dan kwantar da tarzoma

Hukumar sojin sama ta aike da dakarunta na musamman jihar Kaduna dan su taimaka wajan kawo zamn lafiya daga yamutsin da ake samu a jihar.

No comments:

Post a Comment