Wednesday, 3 October 2018

An yi sunan diyar Abdulmumin(Tantiri) ya saka mata suna Hauwa

An yi sunan diyar tauraron fina-finan Hausa kuma me bayar da Umarni, Abdulmumin wanda aka fi sani da Tantiri, ya bayyana cewa ya sakawa diyar tashi suna Hauwa, kuma ita da mahaifiyarta suna cikin koshin lafiya.Tantiri yayi addu'ar Allah ya bashi ikon kula da jaririyar da mahaifiyarta.

Muna fatan Allah ya amsa ya kuma raya.

No comments:

Post a Comment