Friday, 19 October 2018

An yiwa dan Daso tiyata

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado kenan wadda akafi sani da Daso a wannan hoton take shayar da danta, Ahmad wanda ta bayyana cewa an mai aiki ne a Asibiti sannan ta roki da a sakashi a addu'a, muna fatan Allah ya bashi lafiya da sauran 'yan uwa marasa lafiya na gida da asibiti.


No comments:

Post a Comment