Saturday, 13 October 2018

An zargi Atiku da kwaikwayar salon kamfe din Buhari

Wata me suna Gloria Adogba ta dandalinta na Twitter ta zargi dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da kwaiwakayar salon kamfe din Buhari inda tace ya kamata ta fito da nashi salon ba ya kwaikwayi wani ba.


A wannan hoton dai da Atikun ya dauka a ganawarshi ta farko da mutane bayan lashe zaben fidda gwani an ganshi ya dukule hannu sama irin yanda Shugaba Buhari ke yi.

No comments:

Post a Comment