Friday, 5 October 2018

'Ashe APC ce ta tura Kwankwaso PDP dan ya wargazata'

Hon Musa Iliyasu Kwankwaso, Ya Bayyanawa Manema Labarai Cewa Sune Suka Tura Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso Zuwa Jam'iyyar PDP Domin Ya Yi musu Aikin Karasa Rusa Jam'iyyar PDP. 


"Mu Muka Tura Kwankwaso Daga APC Zuwa PDP Domin Ya Yi Mana Aikin Rusa Jam'iyyar, Cewar Musa Iliyasu Kwankwaso.

Hon Musa Iliyasu Kwankwaso Jigo A Cikin Jam'iyyar APC Jihar Kano, Ya Ce Sun Tura Kwankwaso Ne Ta  Karkashin Kasa Domin Ya je Ya kara Rugurugu Jam'iyyar  PDP, Kuma Aiki Da Suka Tura shi Yana Kyau Sosai.
Rariya.

No comments:

Post a Comment