Friday, 26 October 2018

Atiku ya godewa jaridar kasar Ingila da ta zabe shi a matsayin wanda zai ci zabe

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa yana godiya ga jaridar The Economist ta kasar Ingila da ta zabeshi a matsayin wanda zai lashe zaben 2019.


No comments:

Post a Comment