Monday, 15 October 2018

Atiku ya je neman tabarruki gurin Jonathan

Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ziyara inda suka tattauna batutuwan zabe.No comments:

Post a Comment