Monday, 22 October 2018

Atiku Zai Garkame Barayin Gwamnati Idan Ya Zama Shugaban Kasa>>PDP

Jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa dan takararta na Shugaban Kasa, Alhaji Atiku Abubakar zai kaddamar da gagarumin yaki kan rashawa idan har ya kafa gwamnati a 2019.


Kakakin jam'iyyar, Mista Kola Ologbondiyan ya ce, Atiku zai tabbatar da cewa an garkame duk wanda aka samu da laifin rashawa tare da karfafawa hukumomin da ke yaki da rashawa.
Rariya.

No comments:

Post a Comment