Wednesday, 3 October 2018

Bilkisu Shema 'yar kwalisa

Jarumar fina-finan Hausa, Bilkisu Shema kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment