Thursday, 4 October 2018

Dan gidan marigayi, Jarman Kano ya samu karin mukami a aikin soja

Yaron Marigayi Jarman Kano, Mamman Ɗan Kabo ya samu ƙarin matsayi a aikin soja daga kyaptin zuwa Manjo. Shine babban dogarin Janar Buratai.


Rariya.

No comments:

Post a Comment