Thursday, 18 October 2018

Dan majalisa Abdulmumin Jibril da matarshi yayin da suka je cin abincin rana

Dan majalisar wakilai, Abdulmumin Jibril kenan tare da matarshi a wadannan hotunan inda yace sunje cin abincin rana tare a wani gidan Abinci da suka iya dafa kalar abincin Arewa a Abuja.Muna musu fatan Alheri da fatan Allah ya kara dankon soyayya.No comments:

Post a Comment