Thursday, 4 October 2018

DAN SULE LAMIDO YA SAMU TIKITIN TAKARAR SANATA

Dan tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Mustapha Sule Lamido, ya samu tikitin takara a jam'iyyar PDP na Sanatan Arewa Ta Tsakiya A Jihar Jigawa.


Sarauniya.

No comments:

Post a Comment