Monday, 29 October 2018

Dangote ya kafa tarihin kirkiro ranar Fanke ta Duniya


RANAR FANKE TA DUNIYA: Kamfanin Fulawa ta Dangote ya kafa tarihi inda ya kirkiri Ranar Fanke ta duniya wanda aka gudanar a ranar Asabat inda aka yi amfani da buhun Fulawa 40 wajen yin Fanke har 50,000 tare da raba shi kyauta a Legas.Rariya.

No comments:

Post a Comment