Friday, 12 October 2018

Dr. Ahmed Gumi a cikin jirgin sama yayin da yake kan hanyar zuwa sasanta Atiku da Obasanjo

Shehin malamin addinin Islama, Dr. Ahmed Gumi kenan jiya, Alhamis a wannan hoton inda yake cikin jirgin sama kan hanyar zuwa Abeokuta dan sasanta dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo.

No comments:

Post a Comment