Friday, 12 October 2018

Duk talakan da ya zabi Atiku mara zuciyane, mara kishi kuma kwadayayye>>General BMB

A yayin da farfajiyar siyasar Najeriya ke ta kara daukar zafi, Mutane nata ci gaba da bayyana ra'a yoyinsu akan wanda zasu zaba, tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello wanda aka fi sani da General BMB ya bayyana cewa be kamata talaka me kishin kanshi ya zabi Atiku ba.


Bello yace, Boka Mai damanga, lokaci yayi da zamu tabbatar maka da cewa addu'ar talaka tana karbuwa. Duk talakan da ya zabi Atiku mara zuciyane kuma mara kishi kuma kwadayayye.

Wannan magana dai ta dauki hankula.

No comments:

Post a Comment